1. main content
  2. main navigation
  3. extra content
  4. head navigation
  5. search
  6. Choose form 30 Languages


 

Labarai | 30.07.2010

A Thailand an koma gidan jiya

 

An sami fashewar bom a Bangkok na kasar Thailand inda mutane suka sami rauni

 

 

Rahotanin daga ƙasar Thailand sun ce da alama an koma ga samun ɓarkewar tashe tashen hankula a birnin Bankok, bayan da wani bam din yaa fashe a tsakiyar garin wanda ya hadasa mumunar rauni ga wani mutuman

Hukumar 'yan sanda ta ƙasar ta shaida cewa bam din, a naɗe shi ne  a cikin wata jaka kuma aka ajiyeta a kusa da wata shara a wata unguwar da ke kusa da gine gine gwamnatin  a daidai lokacin da ake samun yawan kai da kawo na jama'a  

Tun a cikin watan Afrilu ne dai gwamnatin ƙasar ta kafa dokar ta baci, a duk faɗin ƙasar a sakamakon zanga zangar 'yan adawar ta nuna ƙin jinin  gwamnatin da aka ƙwashe makonni ana yi, wace a cikinta mutane 90 suka mutu  yayin da wasu 2000 suka jikata

Mawallafi:  Abdurrahmane Hassane

Edita:  Umaru Aliyu 

 

 
 

Send us an e-mail »Send »Print »

More on the topic

 
Share this article


 
Bikin kiɗa na Beethoven a Bonn

Bundesliga 2010/2011
Bajamushe a Wurin Aikinsa

Shiri kan rayuwa a Jamus - Na harshen Hausa a cikin shirye-shiryenmu kowace Talata da Alhamis.

DW-TV EUROPE live

euromaxx

We're sorry, due to legal issues this content can not be transmitted as live stream.

If you are inside the United States, it is still possible for you to enjoy DW-TV. For more information, please click here.