Dalibai
Koyon Jamusanci
Ko a yanzu ka fara koyon ko kuma tuni ka fara magana da Jamusanci musamman tattare da sana'ar ka, shirin koyon Jamusanci daga tashar DW zai taimake ka game da kara zurfin wannan harshe. Ka nemi wannan shiri ta hanyar sauraro da kuma littafin sa kai tsaye daga cikin computar ka.

